Music
MUSIC: Gamayyar Mawakan Hausa – Wakar 13×13

Wakar Gamayyar Mawakan Hausa mai suna “13×13” wadda Auwal Last Don Gombe ya rera wakar ta 13×13 Musicians Awareness Group a karkashin jagoranci Dauda Kahutu Rarara.
Mawakan wannan Group sun hada da Rarara, Adam A Zango, Alan Waka, Umar M Shareef, Nura M Inuwa, Ali Jita, Abubakar Mai Shadda, Baban Chinedu, Kamilu Koko, El Muaz, Fati Nijar, Aysha Humaira, Yakubu Muhammad.












