Videos
VIDEO + AUDIO: Umar M Shareef – Cikin Mafarkina


Shahararren mawakin soyayyar nan kuma jarumin Kannywood wato Umar M Shareef ya saki sabuwar wakarshi da bidiyo mai suna “Cikin Mafarkina”.
Yayi video din wannan waka tareda Jaruma yar kwalisa wato Momee Gombe.
Kalli faifan bidiyon wannan waka mai suna “Cikin Mafarkina” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke Audio din wakar a cikin wayarka.












