Music
DOWNLOAD MUSIC: Garzali Miko – Sha Kallo

Fitaccen dan rawan nan wanda ya shahara gurin hawan wakokin Soyayya a faifan bidiyo wato Garzali Miko ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Sha Kallo”.
Saurari wannan waka mai suna “Sha Kallo” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












