Videos

VIDEO: Fresh Emir – Shaye Shaye (Official Video)

Fresh Emir – Shaye Shaye (Official Video)

Mawakin hausar nan mai suna Fresh Emir wato Aku Mai Bakin Magana ya saki sabuwar wakarshi mai taken “Shaye Shaye”.

Kamar yadda kuka sani Fresh Emir AKA Aku Mai Bakin Magana ya shahara gurin yin wakokin fadakarwa da kuma tunatarwa.

Wannan wakar ma yayita ne akan shaye shaye inda yake yin hani da adaina yin shaye shaye, ya kuma fadi illolin yinshi.

Kalli faifan bidiyon wannan waka ta Aku Mai Bakin mai taken “Shaye Shaye” daga kasa.

Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button