Videos

VIDEO: Yamu Baba ft. Zainab Sambisa – Sai Na Saceki

Yamu Baba ft. Zainab Sambisa – Sai Na Saceki

Yamu Baba tareda abokiyar Barkwancin tasa wato Zainab Sambisa sun zo mana da sabuwar bidiyo mai taken “Sai Na Saceki”.

Kamfanin shirya fina-finai da wakokin barkwanci na 3SP International dake garin Jos ne ke daukar nauyin kawo mana wadannan wakoki domin nishadi.

Sannan kuma Abubakar S. Shehu ne Daraktan kamar kullun.

Kalli faifan bidiyon “Sai Na Saceki” daga kasa domin nishadi da bandariya.

https://youtu.be/ZpFgfOrbYUk

Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button