Videos
VIDEO: Hamisu Breaker – Kanwata (Official Video)


Mawakin Soyayyar nan wanda tauraronsa ke haskawa wato Hamisu Breaker Dorayi na Amjad Records ya saki bidiyon wakarshi mai suna “Kanwata”.
Kalli faifan bidiyon wannan waka mai suna “Kanwata” daga kasa.












