Music
DOWNLOAD MUSIC: Nura M Inuwa – Happy Birthday Walid


Shahararren mawakin soyayyar nan wanda yayi fice gurin rera wakokin Soyayya wato Nura M Inuwa ya saki sabuwar waka mai suna “Happy Birthday Walid”.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












