Videos
VIDEO: Hamisu Breaker – Sai Dake (Official Video)


Mawakin Soyayyar da tauraronsa ke haskawa wato Hamisu Breaker Dorayi na Amjad Records yazo mana da Kyakkyawar Video ta wakarshi mai suna “Sai Dake”.
Kalli faifan bidiyon wannan waka mai suna “Sai Dake” daga kasa.












