Music
DOWNLOAD MUSIC: Auta Mg Boy – Abar Sona


Mawakin Soyayyar nan mai tasowa wato Auta Mg Boy ya saki sabuwar wakarshi ta Soyayya mai suna “Abar Sona”.
Saurari wannan waka mai suna “Abar Sona” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












