Videos

VIDEO: Lilin Baba – Rabin Raina (Official Video)

Lilin Baba – Rabin Raina (Official Video)

Matashin mawakin Hausar nan wato Lilin Baba mai North East Records ya saki bidiyon sabuwar waka mai taken “Rabin Raina”.

Wannan hadaddiya kuma kyakyawar bidiyo ta wakar Rabin Raina ta samu kyakyawan aiki daga kwararren Director mai suna Jafs.

Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.

Kalli faifan bidiyon daga kasa domin nishadi da annashuwa.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button