Music
MUSIC: Lilin Baba – Rabin Raina

Matashin mawakin Hausar nan wato Lilin Baba mijin kyakyawar jarumar Kannywood dinnan wato Ummi Rahab ya saki sabuwar waka mai taken “Rabin Raina”.
Hit the play button or download this hot new tune to your playlist.
Listen up and share your thoughts below.












