Videos

VIDEO: Lsvee ft. Hamisu Breaker – Ole (Official Video)

Lsvee ft. Hamisu Breaker – Ole (Official Video)

Lsvee mawakin Hausa hip-hop dinnan dake tasowa ya saki bidiyon wakarshi mai suna “Ole” wadda yayi tareda Babban mawakin soyayyar nan wato Hamisu Breaker.

Sunyi wannan bidiyon waka tareda kyakkyawar jarumar Kannywood mai tasowa wato Junaidiyya Gidan Badamasi (Meera).

Kalli faifan bidiyon wannan waka mai suna “Ole” ta Lsvee tareda Hamisu Breaker da kuma Junaidiyya Gidan Badamasi daga.

Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button