Music

MUSIC: Lsvee ft. Hamisu Breaker – Ole

Lsvee ft. Hamisu Breaker – Ole

Lsvee mawakin Hausa hip-hop dinnan dake tasowa ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Ole” wadda yayi tareda Babban mawakin soyayyar nan wato Hamisu Breaker.

Saurari wannan waka mai suna “Ole” ta Lsvee tareda Hamisu Breaker daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.

Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button