Music
MUSIC: Ali Jita – Atiku Ne Zabin Mu

Ali Jita fasihin mawakin hausar nan ya saki sabuwar wakarshi da yayi ma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben shekarar 2023 wato Atiku Abubakar mai taken “Atiku Ne Zabin Mu”.
Wannan waka dai Ali Jita yayi ta ne ga dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben shekarar 2023 mai zuwa wato Atiku Abubakar Turakin Adamawa.
Saurari wannan waka ta Ali Jita mai taken “Atiku Ne Zabin Mu” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.
Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.












