Videos
VIDEO: Oga Abdul – Inji Baba (Official Video)

Oga Abdul yaron nan na babban jarumin Kannywood wato Adam A Zango wanda tauraronsa ke haskawa a gurin wakokin Hausa hip-hop ya saki bidiyon sabuwar wakarshi mai taken “Inji Baba”.
Yayi wannan waka ne akan maganganun da shugaban kasa Baba Buhari yayi akan talakawa da kuma yan Najeriya akan cewa a koma gona a hirarshi da yan jaridar Tambarin Hausa TV.
Kalli faifan wannan bidiyon ta dan karamin mawakin mai tasowa mai cike da basirar waka daga kasa domin nishadi.












