Music
MUSIC: Nazifi Asnanic – Uwata

Shahararren mawakin soyayyar nan wanda a baya akayi yayi wato Nazifi Asnanic ya saki sabuwar waka mai taken “Uwata”.
Saurari wannan waka mai suna Uwata ta mawaki Nazifi Asnanic daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.
Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.












