Music
MUSIC: Kawu Dan Sarki – Barde

Mawakin Hausar nan wanda salon wakarshi ya babanta kuma yayi suna da wakarshi mai suna Ingallo wato Kawu Dan Sarki ya saki sabuwar waka mai taken “Barde”.
Saurari ko kuma sauke wannan waka mai suna Barde ta wannan mawakin da tauraronsa ya haska a wannan shekarar ta 2022 inda mutane da dama suka sanshi.
Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.












