Videos
VIDEO: Yamu Baba ft. Zainab Sambisa – Matar Soja Aljana

Mawakan barkwancin nan wato Yamu Baba, Zainab Sambisa, Isma’il Tsito sun zo mana da sabuwar video mai taken “Matar Soja Aljana”.
Kamfanin shirya fina-finai da wakokin barkwanci na 3SP International dake garin Jos ne ke daukar nauyin kawo mana wadannan wakoki domin nishadi.
Sannan kuma Abubakar S. Shehu ne Daraktan kamar kullun.
Kalli faifan bidiyon “Matar Soja Aljana” daga kasa domin nishadi da bandariya.












