Videos

MOVIE: Labarina Season 4 Episode 4 (Complete)

Labarina Season 4 Episode 4 (Complete)

Kamfanin Saira Movies sun saki Labarina Season 4 Episode 4 (Complete Original).

Wannan shahararren series film ya samu karbuwa gurin mutane lungu da sako a fadin duniya.

Shirin ya samu kyakyawan aiki daga kwararre kuma babban Director wato Malan Aminu Saira.

Sannan kuma wannan series ya gayyato manyan jaruman Kannywood wanda suka hada da Nafisa Abdullahi, Nuhu Abdullahi, Maryam Wazeery, Teema Yola, Rabi’u Rikadawa da dai sauransu.

Bugu da kari, wannan series film ya samu bakuncin Shahararren mawakin Hausar nan wato Naziru Sarkin Waka inda ya shigo cikin shirin don shima a dama dashi.

Kalli complete Season 4 Episode 4 daga kasa don ganin cigaban abunda zai faru a wannan satin.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button