Music

MUSIC: Naziru Sarkin Waka ft. Ali Jita & Tijjani Gandu – Mu Chanja Chanji

Naziru Sarkin Waka ft. Ali Jita & Tijjani Gandu – Mu Chanja Chanji

Naziru Sarkin Waka, Ali Jita da Tijjani Gandu sun zo mana da sabuwar waka mai taken “Mu Chanja Chanji”.

Wannan wakar sun yima Aminu Waziri Tambuwal a matsayin dan takarar Shugaban Kasa a karkashin jam’iyyar PDP a zaben shekarar 2023 mai zuwa.

Bidiyon wakar ta hada Jaruman Kannywood irinsu Naziru Sarkin Waka, Ali Jita, Misbahu M Ahmad, Sani Musa Danja, Yakubu Muhammad, Tijjani Gandu, Mustapha Nabarsaka da Hannah S Usman.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button