Videos
VIDEO: Yamu Baba ft. Zeenatu – Aisha


Mawakin barkwancin nan wato Yamu Baba tareda sabuwar Jaruma mai suna Zeenatu sun zo mana da sabuwar waka mai taken “Aisha”.
A wannan karon shima shugaban kamfanin 3SP kuma Daraktan dake shirya wannan wakokin barkwanci ya fito a cikin wakar a matsayin Babban Aisha.
Kamfanin shirya fina-finai da wakokin barkwanci na 3SP International dake garin Jos ne ke daukar nauyin kawo mana wadannan wakoki domin nishadi.
Sannan kuma Abubakar S. Shehu ne Daraktan kamar kullun.
Kalli faifan bidiyon daga kasa domin nishadi da bandariya.












