Music
DOWNLOAD MUSIC: Nazifi Asnanic – Banci Amana Ba


Shahararren Mawakin Hausar nan wato Nazifi Asnanic ya saki sabuwar waka mai suna “Banci Amana Ba”.
Wannan waka “Banci Amana Ba” itace wakarsa ta farko a wannan shekarar ta 2021.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












