Banbancin Dake Tsakanin Hadiza Gabon Da Rahama Sadau

Cikin yadda Allah a yau mun zo maku da wani cikakken faifan video akan banbancin dake tsakanin Hadiza Gabon da kuma Rahama Sadau.
Hadiza Gabon ta kasance daya daga cikin manyan jaruman kannywood Mata da suka Dade suna bada gudummawa a Kannywood.
Haka zalika itama Rahama Sadau ba a barta a baya a ta hanyar fitowa a cikin manyan fina finan Hausa na Kannywood kai harda ma Nollywood.
A kowane lokaci babban burin mu shine kawo muku cikakken video Akan labarin da kuka kosa a kawo muku.
Yanzu haka zamu kawo muku cikakken video Akan wannan rahoton namu na musamman.
Wannan faifan bidiyon mun samo ta daga tashar nan dake kan YouTube mai suna Gaskiya 24 TV.
Hadiza Gabon tanada shekara 35 a duniya kuma an haifeta a Gabon kuma bata taba yin aure ba.
Ita kuma Rahama Sadau an haifeta a Nijeriya a jihar Kaduna itama bata taba aure ba.
Kalli cikakken bidiyon wannan banbancin tsakanin Hadiza Gabon da kuma Rahama Sadau daga kasa.
Muna rokon Allah ya kara daukaka darajar Jaruman kannywood Mata da Mazan su baki daya.
Muna matukar Godiya da bibiyarmu da kuke a kowane lokaci a wannan website namu mai albarka.
Haka zalika bazamu taba gajiyawa ba da godiya a gareku masoya.












