Entertainment

Tarihin Rayuwar Marigayi Rabilu Musa Ibro Jarumin Kannywood

Tarihin Rayuwar Marigayi Rabilu Musa Ibro

A yau zamu kawo muku cikakken tarihin tsohon Shahararren dan wasan kwaikwayo na Kannywood wanda kukafi sani da Ibro.

Ibro dai ya kasance mutunne mai wanda yayi matukar daukaka a duniya baki daya, haka zalika yana da matukar farinjini a duk inda ya tsinci kansa a duniya.

Rabilu Musa Ibro ya kasance daya tilo da ba’a taba yin kamar sa ba a tarihin masana’antar Kannywood baki dayanta.

Wannan ne babban dalilin da yasa ake ganin cewa har duniya ta kare ba za’a taba samun jarumi a Kannywood kamar Ibro ba.

Amma kafin mukaiku da nisa, ga cikakken video akan tarihin rayuwar marigayi Rabilu Musa Ibro daga kasa ku kalla.

https://youtu.be/uv1JkfE47Ck

Hakan zalika bazamu taba gajiyawa ba da fada muku tashar YouTube da muka dauko maku wannan faifan bidiyon ba.

YouTube Channel mai suna Duniyar Kannywood itace tashar da muka dauko muku wannan faifan video daga cikin ta.

Kafin mutuwar Rabilu Musa Ibro sai da takai ba wanda ya kaishi samun masoya a duk cikin tarin jaruman masana’antar Kannywood gaba daya.

Sannan kuma babban abin mamaki shine a shekarar da Rabilu Musa Ibro zai mutu saida yayi fina-finai masu tarin yawan gaske a cikin shekarar.

Bugu da kari, a shekarar saida akayi ittifakin bai taba yin fina-finai masu yawan su a shekara daya ba.

Daga karshe dai muna rokon Allah (S.W.A) ya jikan sa da rahama Ameen.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button