Entertainment

Kalli Adam A Zango Zai Tona Asirin Zainab Indomie

Adam A Zango wanda ya kasance babban jarumi ne a masana’antar Kannywood kuma daya daga cikin masu fada aji a acikin Kannywood baki daya.

A yanzu yanzu ne muka samu wani rahoto daga wata tashar dake kan YouTube mai albarka akan Adam A Zango da Zainab Indomie.

Gidan jaridar dai mai suna “SHARUBUTU FILM TV” sun bayyana cewa tsohuwar fitacciyar jarumar Kannywood da kukafi sani da Zainab Indomie tayi wasu kalamai masu nuna cewa Adam A Zango zai yimata abinda bata so.

Amma kafin in kaiku cikin gundarin labarin yanzu ga cikakken faifan bidiyo akan wannan rahoton namu na musamman akan Adam A Zango da kuma Zainab Indomie daga kasa ku kalla.

https://youtu.be/s0CahXSE4E8

Idan dai har baku manta ba akwai wasu manyan finafinai da akayi tsakanin Zainab Indomie da kuma Adam A Zango.

Film din “Ga duhu da Haske” na daya daga cikin Mashahuran film dinda akayi tsakanin Zainab Indomie da kuma Adam A Zango.

Amma kamar dai yadda Hausawa suke cewa “Duniya Budurwar Wawa” kuma “Baka Cin Lokacin Kaci Nawani”.

A yanzu dai duniya ta manta da Zainab Indomie a tarihin Kannywood, koda yake zaiyi wahala a koma samun mace da zata kai Zainab Indomie a Kannywood.

Amma yanzu kowa ya manta da ita a tarihin Kannywood babu wanda yasan inda take.

Muna fatan Allah ya kara dafawa Zainab Indomie da sauran Tsofaffin yan film na masana’antar Kannywood da tauraronsu ya dena haskawa.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button