Music
MUSIC: Kasheepu Amjad ft. Fresh Emir – Allah Keda Magani

Kasheepu Amjad ya saki sabuwar waka tareda Fresh Emir mai suna “Allah Keda Magani”.
Kasheepu Amjad ya shahara gurin iya kida da gyaran sauti na wakokin Hausa.
Saurari wannan waka mai suna “Allah Keda Magani” daga kasa.
Danna Download Here domin sauke wannan waka a cikin wayarka.












