Entertainment
Sadiya Haruna ta tona asirin Hadiza Gabon

Sadiya Haruna wadda akafi sani da Sayyada Sadiya Haruna (Ta Annabi) ta shaharane gurin saida kayan mata da kuma tallarsu.
Sadiya Haruna dai ta saki wani faifan bidiyo a shafinta na Instagram inda take fadin ra’ayinta game da rikicin Hadiza Gabon da Auwal Isah West.
Inda tace ita tana bayan mai gaskiya don haka abinda Hadiza Gabon ta fadi gaskiya ce mai dacin gaske ba wai tana goyon bayanta bane.
Kuma tayi gargadi ga mutane masu shiga abinda bai shafesu ba dasu daina don gudun matsalar da zata biyo baya.
Ga dai cikakken Bayanin Sayyada Sadiya Haruna daga kasa a cikin faifan bidiyo.
https://youtu.be/ehqfCwEgVMI












