Music
ALBUM: Isah Ayagi – Rakumi Da Akala The EP

Isah Ayagi ya saki sabon Album dinshi mai suna “Rakumi Da Akala The EP”.
Wannan Kundin wakokin mai suna “Rakumi Da Akala” na kunshe da wakoki masu dadi.
Sauke jerin wakokin Album din daga kasa domin jin yadda suke.
1. Masu Dariya
3. Amsa Kira
4. Aisha Ta
5. Ba Rago A So
6. Sakona
7. Ni Dake
8. Kyakkyawa
9. Alkawari
10. Alkhairi Ne












