News

VIDEO: Daliban Abduljabbar Sun Fara Yimasa Tawaye

Abduljabbar ya fara fuskantar babban kalubale a rayuwarsa tun bayanda malamai sukayi masa wankin babban bargo a gurin mukabala.

A wani labari da muke samu a yanzu haka cewa mabiya dayawa daga cikin daliban Abduljabbar sun dawo daga rakiyar sa.

Inda suka fara bayyana cewa bai kamata ace suna bin Abduljabbar a matsayin malamin su ba kuma sunyi dana sanin binshi da sukayi.

Duba da yadda ya kasa kare kansa a gaban manyan malaman addinin musulunci a jihar Kano.

Daliban suka Kara dacewa jagoran masu yaje da litattafai da sukakai kusan dari biyu.

Amma ya kasa bude koda guda daya domin ya kare kare a gurin mukabalar da akayi dashi.

Kuma abin kunya shine daga baya yadda Abduljabbar ya fito fili yana rokon ayi masa afuwa akan batancin da yayi.

Amma abin duba anan shine, shin gwamnati jihar kano zata kara bude masallacin Abduljabbar da makarantarsa kuwa? 

Sannan daga bisani kuma muna jira muga wane hukinci be gwamnati jihar Kano zatayi masa.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button