News
Abduljabbar Yayi Zazzafan Martani Kan Mukabalar Da Akayi


Abduljabbar na nan a kan bakansa a karon farko ya saki Zazzafan martani kan Mukabalar da aka yi dashi.
Abduljabbar ya kira mukabalar da akayi dashi da wasan kwaikwayo.
Kuma ya kara da cewa an shirya mashi kaidi da makirci a gurin mukabalar.
Ya kara cewa mukabalar an shirya ta tun kafin ranar da abun ya faru inda ya kira abun a matsayin rehearsal.
Kuma yace tambayoyin da aka yi mashi duk tsarasu akayi.
Ya kara da nuni cewa duk malaman da suka taru suna magana ne akan “kalma” ba gundarin hadisan da yayi magana kansu ba.
Kalli cikakken bidiyon maganar da yayi daga kasa.











