News

Tofah! Kalli Dalibin Abduljabbar Na Rantsuwa Da Alkur’anai Akansa Cewa Sharri Aka Yiwa Abduljabbar

Wani dalibi cikin daliban Abduljabbar yayi bidiyo yana rantsuwa da Alkur’anai akansa cewa sharri aka yima Abduljabbar.

Dalibin da yayi rantsuwa da Alkur’anai cewa duk kalaman da ake zargin Malaminshi dasu sharri ne.

Sannan kuma ya kara da cewa an datse maganganun Abduljabbar dan a kureshi gurin mukabala.

Kalli faifan bidiyon wannan dalibin na Abduljabbar daga kasa dan ganin cikakken abunda yake cewa.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button