Music
MUSIC: Garzali Miko – Kaunarki Nake

Garzali Miko dan rawan nan na Kannywood wanda ake yayi kuma ya shahara gurin yin wakokin soyayya ya saki sabuwar waka mai suna “Kaunarki Nake”.
Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












