Music

MUSIC: Auta Mg Boy – Bazan Rabu Dake Ba

Auta Mg Boy – Bazan Rabu Dake Ba

Auta Mg Boy mawakin soyayyar nan da kuka sani ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Bazan Rabu Dake Ba”.

Alamu dai suna gwada cewa Auta Mg Boy ya shiryama wannan karshen shekarar ta 2022 inda yaketa sako wakoki zafafa babu kakkautawa.

Saurari wannan waka mai suna “Bazan Rabu Dake Ba” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.

Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button