Music
DOWNLOAD MUSIC: Sani Liya Liya – Mai Mata Hudu


Shahararren mawakin Hausar nan me rera wakokin barkwanci wato Sani Liya Liya ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Mai Mata Hudu”.
Sani Liya Liya dai dan asalin jihar Gombe ne kuma ya shahara gurin yin wakokin barkwanci.
Wakokinsa ne kamfanin 3SP dake garin Jos ke maidawa a faifan bidiyo wanda Yamu Baba da Zainab Sambisa ke hawa a karkashin jagoranci Director Abubakar S. Shehu.
Saurari wannan waka mai suna “Mai Mata Hudu” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












