Music
DOWNLOAD MUSIC: Isah Ayagi – Neman Dama


Isah Ayagi mawakin soyayyar nan mai tasowa ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Neman Dama”.
Saurari wannan waka ta “Isah Ayagi” mai suna “Neman Dama” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












