Music
DOWNLOAD MUSIC: Isah Ayagi – Mu Zuba Mu Gani


Isah Ayagi mawakin soyayyar nan mai tasowa ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Mu Zuba Mu Gani”.
Saurari wannan waka mai suna “Mu Zuba Mu Gani” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












