Music
MUSIC: Kasheepu Amjad ft. Nura M Inuwa – Mu Gudu Tare


Shahararren mai kidan wakokin hausar nan wato Kasheepu Amjad (Kasheepun Kida) mai Amjad Records ya saki sabuwar waka tareda Nura M Inuwa mai suna “Mu Gudu Tare”.
Kamar yadda kuka sani “Kasheepu Amjad” ya shahara gurin iya kida da gyaran sauti na wakokin Hausa kuma shine Manager na Hamisu Breaker Dorayi.
Saurari wannan waka mai suna “Mu Gudu Tare” daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












