Music
DOWNLOAD MUSIC: Ali Jita – Hajara


Fitaccen mawakinnan hausan nan wato Ali Isah Jibrin wanda akafi sani da Ali Jita ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Hajara”.
Wannan waka mai taken “Hajara” yayi ta ne don jinjina ma masu suna Hajara, kamar yadda yayi ma masu suna Rahma, Hafsa da Bilkisu a wakokinsa na baya.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












