Music
DOWNLOAD MUSIC: Nura M Inuwa – Jani A Sannu


Nura M Inuwa ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Jani A Sannu”.
Wannan waka mai suna “Jani A Sannu” na daya daga cikin wakokin sabon Album dinshi daya saki mai suna “Ni Da Ku”.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












