Music
DOWNLOAD MUSIC: Garzali Miko – Mai Mala Buni

Garzali Miko ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Mai Mala Buni”.
Yayi wannan wakane ga gwamnan jihar Yobe.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download domin sauke ta a cikin wayarka.












