Music
DOWNLOAD MUSIC: Aminu Ala – Dawo Dawo

Aminu Ala ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Dawo Dawo”.
Yayi wannan wakane ga tsohon gwamnan jihar Gombe wato Mohammed Danjuma Goje.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












