Music
MUSIC: Ado Gwanja – Amada

Ado Gwanja ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Amada”.
Wannan waka na daya daga cikin wakokin sabon EP dinshi mai suna “Amada”.
Hit the play button or download this hot new tune to your playlist.
Listen up and share your thoughts below.












