Music
MUSIC: Ado Gwanja – Mai Kidan Kujera

Ado Gwanja ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Mai Kidan Kujera”.
Wannan waka na daya daga cikin wakokin sabon EP dinshi mai suna “Amada EP”.
Hit the play button or download this hot new tune to your playlist.
Listen up and share your thoughts below.












