Music
MUSIC: Abdul D One – Littafi

Matashin mawakin soyayyar nan mai tasowa wato Abdul D One ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Littafi”.
Wannan waka na daya daga cikin wakokin Album dinshi mai suna “Nabeela”.
Hit the play button or download this hot new tune to your playlist.
Listen up and share your thoughts below.












