Music

MUSIC: Rarara – Dan Karamin Sauro (Sha’aban Sharada)

Rarara – Dan Karamin Sauro (Sha’aban Sharada)

Shahararren mawakin siyasar nan wato Dauda Kahuta Rarara ya saki sabuwar wakarshi da yayi ma Sha’aban Sharada mai taken “Dan Karamin Sauro”.

Wannan waka dai Rarara yayi ta ne ga dan takarar Gwamna a jihar Kano wato Sha’aban Sharada a karkashin jam’iyyar ADP.

Saurari wannan waka mai taken “Dan Karamin Sauro” ta Rarara daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.

Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button