Music
MUSIC: Ali Jita Ft. Ado Gwanja – Abba Gida Gida
Shahararren mawakin soyayyar nan mai daddadar murya kuma zakin waka wato Ali Jita ya saki sabuwar waka tareda Ado Gwanja mai taken “Abba Gida Gida”.
Mawakan sunyi wannan waka ta siyasa ne ga zababben sabon gwamnan jihar Kano wato Abba Kabir Yusuf.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.












