Music
Trending

MUSIC: Dan Musa Gombe – Ko Gezau

Matashin mawakin Hausar nan na garin Gombe wato Dan Musa New Prince (Dan Musa Gombe) ya saki sabuwar wakarshi ta siyasa mai taken suna “Ko Gezau”.

Yayi wannan wakane ga gwamnan jihar Gombe wato Muhammadu Inuwa Yahaya.

Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.


Abubakarfcb

Abubakar Umar famously known as Abubakarfcb (FCB) is the Founder and CEO of BlogLoaded.Com. He is a Blogger, Content Creator, Freelancer, Microbiologist and Tech Enthusiast. Contact him directly by clicking on any of the social media buttons below.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button