Music
MUSIC: Umar M Shareef – Kan Kauna
Umar M Shareef shahararren mawakin Kannywood din nan ya saki wakarshi ta farko a wannan shekarar ta 2023 mai taken “Kan Kauna”.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke ta a cikin wayarka.
Kasance da BlogLoaded.Com domin samun sababbin Wakokin Hausa da zaran sun fito.












