Music
MUSIC: Sadiq Saleh – Ko Wuya Ko Dadi ft. Fati Niger
Matashin mawakin soyayyar nan mai tasowa wato Sadiq Saleh wanda yayi suna da wakarshi mai suna “Abi Ya Motsa” ya saki sabuwar wakarshi da yayi tareda Fati Nijar mai taken suna “Ko Wuya Ko Dadi”.
Saurari wannan waka mai suna Ko Wuya Ko Dadi ta Sadiq Saleh tareda babbar mawaƙiya mai daddaɗar murya wato Fati Niger.












