Music
MUSIC: Oga Abdul – Kanka
Oga Abdul dan matashin mawakin nan me tasowa kuma yaron babban jarumin Kannywood wato Adam A Zango ya saki sabuwar waka mai taken “Kanka”.
Saurari wannan waka mai taken suna “Kanka” ta wannan yaron mawakin mai basira daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke wakar a cikin wayarka.












